AMFANIN GYADA GUDA GOMA 10 A JIKIN DAN-ADAM
1. Gyada na kare mutum daga kamuwa da cutar bugawan zuciya
2. Gyada na dauke da sinadarin ‘vitamin B3’ wanda ke taimakawa wajen hana mutum mantuwa
3. Yana dauke da sinadarin ‘Phylosterols wanda ke kare mutum daga kamuwa da cutar daji.
4. Yana kuma kare mutum daga kamuwa da cutar siga.
5. Ana samun sinadarin ‘Folate’ wanda ke bunkasa kiwon lafiyan mata masu ciki
6. Gyada na kara karfi a jiki
7. Yana bunkasa girman jikin mutum musamman yara domin yana dauke da sinadarin ‘Protein’.
8. Gyada na gyara fatar jikin mutum da hana saurin tsufa saboda akwai sinadarin ‘vitamin E’ a ciki.
9. Gyada na farantawa mutum rai musamman masu yawan fushi
10. Gyada na kara ruwan Maniyyi ga maza da mata musamman Danyarta
Yan uwa a kama gyada hanu bibiyu.
managarciya