Home Beauty & Personal Care Amfanin Ganyen Kuka(BAOBAB) A Jikin Mutum Da Yakamata Kowa Ya Sani

Amfanin Ganyen Kuka(BAOBAB) A Jikin Mutum Da Yakamata Kowa Ya Sani

1
0

Ganyen kuka wanda a Ingilishi suke kiransa da (baobab) na dauke da sinadarai da dama wadanda ke inganta lafiyar jiki.

Ga sinadaran da ganyen  bishiyar kuka ke dauke da su:

 – Vitamin C
– calcium
– phosphorus
– carbohydrates
– fiber
– potassium
– protein
– lipids
– magnesium
– zinc
– sodium
– iron
– lysine
– thiamine

Yana inganta lafiya ta hanyoyi da dama, haka kuma yana magance matsaloli iri-iri da ka iya samun mutum na yau da kullum. Ga kadan daga cikin

Ga kadan daga cikin amfanin da ganyen kukar ke da shi:

1- Yana magance tari da taruwar majina a kirji.
2- Yana rage yawan zufa kamar yadda su turarukan zamani ke yi.
3- Yana rage ciwon Asthma da na koda da na madaciya.
4- Yana rage gajiya da kumburi.
5- Yana rage radadin cizon kwari.
6- Yana magance tsutsar ciki.

Bayan wadannan wata bincike ta nuna ganyar kuka tana da wassu amfanin kamar haka:

– Zazzabin maleriya
– Tarin fuka TB
– Tana ingana garkuwar jiki
– Tana ƙara jini a jiki
– Tana maganin gudawa
– Tana maganin hakori
– Tana maganin ulsa
– Tana rage ƙiba

Sai dai kuma busar da ganyen kuka a rana kamar yadda muke yi na rage masa sinadarai da a kalla kaso 50 cikin dari. An fi son a busar a inuwa.

Madogara: shafin Lafiya uwar jiki

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here