Home Uncategorized Almajirai 8 Sun rasa ransu lokaci ɗaya a Kebbi Uncategorized Almajirai 8 Sun rasa ransu lokaci ɗaya a Kebbi By admin - April 20, 2024 2 0 FacebookTwitterPinterestWhatsApp Almajirai 8 Sun rasa ransu lokaci ɗaya a Kebbi An gudanar da jana’izar Almajirai 8 na makarantar allo da iftila’in ruftawar ƙasa ya rutsa da su a dutsen Dukku dake Birnin Kebbi a jihar ta Kebbi a yau Asabar. Sauran bayani zai zo daga baya