Abdulaziz Yari Ya Fadi Wanda Yake Son Ya Samu Nasarar Zama Gwamnan Zamfara A 2023

Abdulaziz Yari Ya Fadi Wanda Yake Son Ya Samu Nasarar Zama Gwamnan Zamfara A 2023

Duk Mai Sona ya zabi APC daga sama har kasa----Abdulaziz Yari

 Tsohon Gwamnan Zamfara Abdul'aziz Abubakar Yari ya musanta maganar da ake yadawa cewa yana son bayan an zabe shi a jam'iyar APC yana son kar a zabi Gwamnan dake jam'iyar da sauran 'yn takara.
Tsohon Gwamnan ya musanta maganar ya ce ba daga bakinsa ta fito ba hasalima yana saon 'a yi jami'iyar APC daga sama har kasa, kar ku bari wani ya yaudare ku don ku ne ke yin zaben nan,' a cewarsa.
Abdulaziz Yari a gangamin da aka gabatar a Mafara ya ce suna goyon bayan takarar kowa daga sama har kasa babu tsambare a tafiyarsu.