Home Uncategorized Yanda Ake Haɗa Alkubus Kafi Fanke

Yanda Ake Haɗa Alkubus Kafi Fanke

3
0

BASAKKWACE’Z KITCHEN

      ALKUBUS
 

INGREDIENTS
Alkama
Fulawa
Yis
Gishiri
Mai
Sikar
 

METHOD
Da farko za ki  tankaɗe garin alkama ko na  fulawa ki haɗe su waje guda, sai ki zuba yis da sikari da gishiri ki kwaɓa, amma yafi na fanke tauri.
ki rufe ki kai shi rana, idan ya tashi sai ki zuba mai kaɗan ki ƙara buga shi.
Sai ki ɗauko gwamgwani ki na shafa masa mai kina zubawa a ciki, ko kuma ƙuƙƙula a leda kamar Alala.
Sai ki turara shi.kina ci da miya iri daban daban duk wadda kike so.

MRSBASAKKWACE

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here