‘Yan bindiga da ake zaton masu garkuwa da mutane ne sun kashe wani direban Tirela sun yi garkuwa da mutane matafiya da dama daki cikin wasu motoci uku a babbar hanyar Funtuwa zuwa Gusau.
‘Yan bindigar sun rufe hanyar ne sama da minti 30 suna harbi ta ko’ina kan mai uwa da wabi.




