Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf ya sanya dokar hana fita ta Awa 24 a jiha baki daya.
Gwamna a taron manema labarai da ya kira ya ce bisa matsaya da suka cimma da dukkan jami’an tsaro a jihar Kano ya amince da sanya dokar hana fita tsawon awa 24 domin dawo da zaman lafiya da hana satar kayan jama’a da wasu bata gari suke yi.
…….





