Home Uncategorized Tawagar Mataimakin Gwamnan Sakkwato ta yi hatsari mutum biyu sun rasu

Tawagar Mataimakin Gwamnan Sakkwato ta yi hatsari mutum biyu sun rasu

9
0

Tawagar Mataimakin Gwamnan Sakkwato Honarabul Idris Muhammad Gobir sun yi hatsari kan hanyar Sakkwato zuwa karamar hukumar Sabon Birni in da aka rasa mutum biyu a wannan Laraba.
Mutanen da suka rasa ransu a tafiyar akwai Mai daukar Hoto Buhari Usman da Dan sanda daya Mai suna Bargaja.
A bayanin da Managarciya ta samu motar kirar HILUX ta Kwacewa direba suka shiga daji ta birkice anan ne suka hadu da ajalinsu.
Sauran bayani zai zo daga baya.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here