Home Siyasa Ministan Tinubu ya faɗawa Gwamnan Osun sakamakon da zai samu kan goyon...

Ministan Tinubu ya faɗawa Gwamnan Osun sakamakon da zai samu kan goyon bayan Tinubu

18
0

Goyon bayan Tinubu ba zai hana Gwamna Adeleke faduwa a Osun ba – Ministan Tinubu

Minista a gwamnatin Tinubu da ke lura da harkokin ruwa da tattalin arzikin teku, Gboyega Oyetola, ya ce goyon bayan da gwamna Ademola Adeleke ke samu daga shugaba Bola Tinubu ba zai hana shi faduwa a zaɓen jihar Osun ba.

Jaridar Punch ta ruwaito shi yana fadin hakan ne yayin da yake tsokaci kan siyasar jihar da zaɓen da ke tafe.

A ranar Assabar mai zuwa ce za a yi zaɓen Gwamnan a jihar in da ake ganin Gwamnan ya yi wayo ne ya goyi bayan Shugaban ƙasa ya sake cin zaɓe a koro na biyu domin shi ma ya samu nasarar komawa kan kujerar sa a karo na biyu.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here