Home Rahoto Sardaunan Sakkwato Alhaji Alhaji ya rasu

Sardaunan Sakkwato Alhaji Alhaji ya rasu

7
0

An tashi da rasuwar Alhaji Abubakar Alhaji Sardaunan Sakkwato a yau Alhamis.

Sakkwato ta yi rashin ɗaya daga cikin jagororin ta waton Alhaji Sir Abubakar Alhaji KBE, wanda aka naɗa Sardaunan Sakkwato tun a shekarar 1990.

Abubakar Alhaji tsohon ministan tsare-tsare da Kuɗi, yana cikin manyan Sakatorori na dindin a gwamnatocin tarayya na baya da suka gabata.

Ƙarin bayani zai zo

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here