Home Siyasa Gwamnan Kano ya fice daga jam’iyar NNPP

Gwamnan Kano ya fice daga jam’iyar NNPP

10
0

Cikin wata sanarwa da ya fitar ranar Jumaʼa, gwamnan ya ce ya fita daga jamʼiyyar tare da ƴan majalisar tarayya guda takwas da ƴan majalisar jiha 21 da kuma ɗaukacin shugabannin ƙananan hukumomin jihar 44.

Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ‘, ya fice daga Jam’iyyar NNPP nan take.

Abba ya bayyana rikicin cikin gida a matsayin dalilin da ya sanya shi ficewa daga jam’iyyar.

Gwamnan ya sanar cewa ya fice daga NNPP ne tare da dukkanin shugabannin ƙananan hukumomi 44 na jihar, ‘yan Majalisar Dokokin jihar 21 da kuma ‘yan Majalisar Taratya takwas.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here