Hukumar ƙidayar jama’a ta ƙasa NPC ta ce tana son ta aiwatar da ƙidayar a watan Nuwamba na 2024.
Shugaban hukumar Nasir Isah Kwarara ya ce buƙatar ta su tana ƙarƙashin amincewar shugaban ƙasa Bola Tinubu.
Ya ce sun shirya da kashi 70 a gudanar da aikin tsaikon da ake samu yana iya shafuwar nasarar da ake son samu a shirin majalisar Dunkin Duniya na 2020.
