Home Uncategorized Yadda Za ki haɗi Lemon cucumber da ɗayar citta

Yadda Za ki haɗi Lemon cucumber da ɗayar citta

2
0

ZEZA’S CUISINE

Abubuwan hadawa
Kukumba (3)
Citta (4)
Suga
Lemun tsami (5)
Yanda ake hadawa
Da farko zaki sami kukumbarki ki wanke ki yanka kisa a blender.
Sai ki wanke cittarki ki goga da abin goga kubewa ko ki yanka kisa a blender ki hada da kukumba ki markada.
Sannan sai ki tace ki sa suga da lemun tsami.
Daga karshe, sai ki sa a firinj

Enjoy

 Chief zeza

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here