Home Uncategorized YADDA ZA KI HADA WAINAR KWAN VEGETABLES DA KODA

YADDA ZA KI HADA WAINAR KWAN VEGETABLES DA KODA

12
0
MOMMYN MUS’AB   CLASSIC FOOD
                 & 
  GYARAN JIKI
    
Fitar mu ta yau
 
*TARBIYYAR YARA& ordinary food*
 
 WAINAR KWAN VEGETABLES DA KODA
 
*ngredients
* kwai
* koda
* kabeji
* peas
* green beas
* carrot
* maggi,gishiri
* albasa
 
 
*procedures*
 
 
*Ki yanka vegetables dinki ki soya su sama sama ki fasa kwanki ki xuba maggi,curry,gishiri, ki tafasa kodarki ki yankata kanana ki zuba akan kwan ki zuba vegetables ki soya shi kamar wainar kwai*
Wannan wani hadi ne da zai taimakawa lafiyar iyali bayan dandanono da yake da shi.
Uwar gida ki gwada wannan hadin da ikon Allah za ki ci gaba da yinsa kenan domin iyalinki tun daga kan mai gida zuwa ‘yar utarki za su ci  gaba da rokonki ki dafa masu wannan hadin domin na musamman ne.
 
 
Daga Mommyn Mus’ab
 
Gamasu bukatar shiga abude yake
 
Previous articleSalame Tare da hadin guiwar Gidauniyar Farida Sun koyar da mata 557 a Sakkwato
Next articleYakamata Gwamnatin Tarayya Ta Janye Tallafin Mai Ta Maida Shi Ga Noma—–Shugaban Manoman Masara

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here