Babban bankin kasa waton CBN ya karyata bayanan dake yawo cewa za a musanya takardun naira da wani shirin fasahar zamani e-naira wanda zai sa takardun kudin su daina zagayawa a Nijeriya.
We Reconcilled For The Interest Of Zamfara—–Yari
‘Yan Takarar Gwamnan Sakkwato A APC Nason Ayi Masu Zaben Kato Bayan Kato
A wani bayani da aka fitar Abuja Mista Osita ya musanta maganar wadda aka yi a Asaba ya ce ba a fahimta ba ne.
Wannan shiri na e-naira zai tafi ne da takardun kudin kasa don kara masu daraja.





