Sultan chips
Abubawan da ake bukata:
Plantains
Tattasai
Koda/ anta
Albasa
Maggi
Kayan dandano
Oil
Eggs
Yanda zaki hada: zaki yi slice plantains dinki ki ki soya Sai ki aje gefe.
Sai kiyi slide kayan tattasai da albasa ki soya su sama sama.
Sai ki dafa koda/anta ki saka kayan dandanonki Sai ya dahu sun kusan shanye ruwa, Sai ki sauke.
Ki dauko frying pan ki fasa kwai ki zuba sannan ki zuba plantains din ki soyayye da tattasai,da Koda/anta duk ki hade. Sai ki Kara fasa kwai ki zuba sama.
Zai fito kaman Masa.
Sai ki juye kan plate ki kaima oga tare da ruwan shayi ko kunu, hakan rich breakfast kenan.
Daga Alkalamin Safiya Usman





