Home Uncategorized 2023: APC Ta Ƙara Lokacin Sayarda Fom Na ‘Yan Takararta

2023: APC Ta Ƙara Lokacin Sayarda Fom Na ‘Yan Takararta

7
0

2023: APC Ta Ƙara Lokacin Sayarda Fom Na ‘Yan Takararta

Jam’iyar APC ta ƙasa ta ƙara wa’adin lokacin sayarda fom na ‘yan takararta masu neman muƙamai daban daban a zaɓen 2023 daga 6 ga wata zuwa 10 ga Mayu.

Mista Felix Morka sakataren yaɗa labarai na APC ya sanar da hakan a Abuja ranar Larabar nan.

A gyaran fuskar da aka yiwa jadawalin ya nuna za a mayar da Fom a ranar 11 ga watan.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here