Home Uncategorized 2023:Gwamnonin PDP Sun Fara Yunƙurin Tsayar Da Ɗaya Daga Cikinsu Takararar Shugaban...

2023:Gwamnonin PDP Sun Fara Yunƙurin Tsayar Da Ɗaya Daga Cikinsu Takararar Shugaban ƙasa

30
1

2023:Gwamnonin PDP Sun Fara Yunƙurin Tsayar Da Ɗaya Daga Cikinsu Takararar Shugaban ƙasa

Bayan kammala babban taron shugabanin jam’iyar PDPna ƙasa gwamnoni a jam’iyar sun fara yunƙurin tsayar da ɗaya daga cikinsu babu hamayya a matsayin ɗan takarar shugaban ƙasa a 2023.

Yunƙurin nason kawo ƙarshe ƙudirin manyan ‘yan siyasar nan guda uku da ke son yin takara a 2023 cikin jam’iyar PDP Atiku Abubakar, Bukola Saraki da Rabiu Musa Kwankwaso.


A zaɓen da aka gudanar gwamnoni sun nuna karfin da suke da shi in da suka karɓe manyan muƙaman jam’iyya, in da gwamnan Benue Samuel Ortom ya bayar da shugaban jam’iyya na ƙasa Iyorchia Ayu, gwamnan Oyo Seyi Makinde ya bayarda mataimakin shugaba na kudu  Taofeek Arapaja, sai gwamnan Rivers Nyesom Wike ya kawo sakataren jam’iyya na ƙasa Sanata  Samuel Anyanwu, Gwamnan Sakkwato Aminu Waziri Tambuwal ya bayar da Skataren tsare-tsare Umar Bature.

Gwamnonin suna yunƙurin tsayar da ɗaya daga cikinsu, ƙungiyar gwamnoni tana da ƙarfin da za ta iya zaɓar wanda suka ga ya dace.

Wata majiyar ta ce gwamnonin su 13 da suka karɓe tafiyar jam’iyar PDP haka suna son kawo wanda zai yi takarar mataimakin shugaban ƙasa da kansu gaba ɗaya.

Wannnan yunƙurin nasu wata koma baya ce ga takarar Atiku, Kwankwaso da  Saraki a cikin jam’iyar.

1 COMMENT

  1. Hi, We are a small business outsourcing agency with a team of more than 15 Team Members.

    We help businesses manage their day-to-day tasks efficiently so they can focus on growth.

    Here are the tasks we can take care of for you:

    Email management, Calendar scheduling, Data entry, CRM updates, Lead list creation, Online research, File management, Document preparation, Invoice creation, Payment follow-ups (email only), Social media posting, Reporting, Market research, Product listing (Shopify, WooCommerce, Amazon etc.), Ecommerce data entry, Order processing (backend), Inventory tracking, Google Sheets data entry, Google Sheets report maintenance, Sheet formatting & cleanup, Data sorting & filtering, Weekly/Monthly tracking sheets, PDF to Excel/Docs conversion, Data cleaning, Content writing, Content upload on website, SEO content support, SMO content support, Video editing, Web design backend updates (CMS tasks), Bookkeeping support, Product image uploading & optimization, Updating website pages, Blog posting & formatting, Ecommerce catalog management

    Our pricing starts from USD $8/hour to USD $40/hour, depending on the service and the specific requirements.

    To build trust and ensure you are fully comfortable working with us:

    1. We are happy to work on a small pilot task/project first
    2. No advance payment required — pay only after you are satisfied
    3. We can share our portfolio and client references/testimonials on request
    4. ⁠You can test our quality, speed, and communication before committing to anything long-term

    If you are interested, feel free to reply to me at: HireResource009@outlook.com

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here