Yadda Ake Dafa Miyar Agusi Ta Musamman

Yadda Ake Dafa Miyar Agusi Ta Musamman
Miyar Egusi

MOMMYN MUS'AB   CLASSIC FOOD
                 & 
  GYARAN JIKI


YADDA AKE DAFA MIYAR AGUSHI
Ingridiant

egusi
Nama 
Albasa
Maggi
Mai 
Tumatur

Kayan kamshi Da farko zaki wanke namanki kisa albasa da maggi ki dora a wuta

Idan ya yi sai ki kwashe ki zuba mai da kayan miyanki da ki ka markada sai ki rufe

Idan ya dan soyu sai ki zuba ruwan tafasashen nama  sekisa  maggi, da gishiri, da nama, da tafarnuwa, da agushi sai ki rufe ya samu kamar minti biyar
Idan yayi zaki ji yana kamshi sai a sauke a ci da tuwon shinkafa
A ci dadi lafiya

Akwai wanda ake fara soya agusin tukunna se kisa ruwa.

Mommyn Mus'abShare✅
Edit❌
Comment✅