SWEET POTATO AND FLOUR WITH EGG SAUCE

SWEET POTATO AND FLOUR WITH EGG SAUCE

BASAKKWACE'Z KITCHEN
SWEET POTATO AND FLOUR WITH EGG SAUCE


INGREDIENTS
Dankalin hausa
Fulawa
Tattasai,tarugu
Maggi
Curry
Onga
Gishiri
Mai
Kwai
Sweet potato

METHOD
Aunty na bayan kin yanka dankalin ki.sai ki samu rubber ki zuba fulawa a ciki.ki sa maggi,onga da curry da gishiri.ki daka tattasai da tarugun ki sai ki zuba a kai.sai ki zuba ruwa ki hadasu gaba daya.kar yayi ruwa ruwa,yayi dan thick haka dai.sai ki dauki dankalin kina juyawa a ciki kina sawa a mai har ya soyu.
Egg sauce
Bayan kin fasa kwan ki sai kisa maggi da curry kadan ki rinka juyawa.ki ta juyawa zaki ga yayi kananan gudaje gudaje haka.sai ki yanka tarugu da tattasai kadan ki zuba a kai,ki yanka albasa ki zuba a kai ki cigaba da juyawa.idan yayi sai ki sauke ki hada da dankalin ki ki ci abinki da tea ko ruwan sanyi ko any soft drink.


MRS BASAKKWACE
08167151176