PLANTAIN PIE:Abincin Marmari Don Iyali

         PLANTAIN PIE:Abincin Marmari Don Iyali
 
         PLANTAIN PIE:Abincin Marmari Don Iyali
 
INGREDIENTS
• Ayaba
• kwai
• Magi
• Tafarnuwa
• Citta
• Kori
• Attarugu
• Koren tattasai
• Albasa
• Takardar foil
 
 
METHOD
A yayyanka albasa da ɗanyen tafarnuwa da citta ƙanana, sannan a ɗaura man gyaɗa a wuta. Idan ya yi zafi sai a zuba albasa da yankakkiyar tafarnuwa da citta a gaurayasu. Sannan a zuba yankakken tattasai da da yankakken karas ayi ta soya su, sai a zuba magi da kori sannan a ɗauko ƙwai kamar huɗu ko biyar a fasa a ciki ayi ta gaurayawa har sai ya soyu sannan a kwashe a ajiye a gefe
 
A ɓare ayaba sannan a silala shi kamar yadda ake yin danbun tsaki. Bayan ya nuna sai a saka a kwano a daddana ta da ludayi. Sai a wanke hannu a goge sannan a shafa mangyada a tafin hannu sannan a mulmula ayabar a shimfiɗeta a kan takardan ‘foil’ sai a baza ta kamar yadda ake ‘meat pie’ sannan a zuba wannan kwan a cikinta sai a rufeta da ɗayan gefen. A sami cokali mai yatsu a daddana bakin. Sai a ɗaura man gyaɗa a wuta bayan ya yi zafi sai a rika jefawa idan ya soyu sai a ajjiye a gefe.
 
 
 
Za a iya cin wannan girkin da shayi a matsayin abin karyawa da safe
 
 
BASAKKWACE CARE FOUNDATION
 
Ki na buƙatar koyan sana'ar hannu? Nemi  BASAKKWACE CARE FOUNDATION,kina daga ɗakin ki kwance zaki koye sana'a a sauƙaƙe,akan farashi me rahusa.
 
KAMAR SU.
 
AIR FRESHENER
MANSHAFAWA
MANKITSO
RUWAN SABULU
SHAMPOO
MAMSHAFAWA CREAM
HAIR CREAM
KYANDIR
HODAN KWALLIYAR MATA
BLAM MAN ZAFI
HODAN ƘURAJEN ZUFA
IZAL 
MAN BAHUR
DETOL
MAN ƘARIN GASHI
ROOM FRESHNER
ROBB
KILIN NA RUWA
E.•°T.•°C
 
 
 
Ina Amarya da uwar gida,ƴammata dake son koyan sana'ar hannu na da ingantatun kayan gyaran jikin amare.
 
Kina son koyan man da fatar ki za tayi laushi da santsi tare da haske mai kyau?  ta na tanadar maku, yanda zaku koya a sauƙaƙe,sabulun wanka masu saka fata haske, ingantattu da basu da il
 
Don gyaran gidanku da tsabtar shi zaki koye   turaren mopping.
 
Ku dai ku Tuntuɓeta akwai sauƙin kuɗi, registration nd certificate fee is 1000 only.