Kin San Yanda Ake Haɗa Miyar MARGI Ta Musamman

Kin San Yanda Ake Haɗa Miyar MARGI  Ta Musamman
MOMMYN MUS'AB   CLASSIC FOOD
                 &
  GYARAN JIKI*MARGI SPECIAL*

Ingrediant
 
Allayahu
Yakuwa
kayan kamshi
Tumatur
Albasa 
Bushashen kifi 
Man gyada
Tarugu
Fresh cury leaf

Da farko asa Mai a tukunya deden sanwa idan manja yayi zafi seki sa albasa idan tafara laushi se ki sa tumatur. dinki isasshe sabida ganyenki, se ki barsu su soyu, se kisa tarugu wadatacce, saboda miyarki ta yi yaji ,se ki sa kayan kamshi,idan kika gama sawa ki zuba  ruwan zafi kaɗan ka da ya wuce kayan miyanki ki dauko alayyaho ki sa ,ki sa frsh cury  daura ki finki tarwaɗa(Cat fish) da sauran kayan ƙamshi ki sa,  ki ƙara allayaho, ki rufe shi  inya dafu kin tabbatar kifinki ya yi da allayahonki sai ki sauke.


A ci daɗi Lafiya

Mommyn Mus'ab

Gamasu bukatar ƙarin bayani.

07041105956

Share✅
Edit❌
Comment✅