Kadarar Rayuwa:Fita Ta Uku

Kadarar Rayuwa:Fita Ta Uku
 
ƘAADDARAR RAYUWA
 
               BY 
 
AISHATU MUSA SANI 
MOMMYN MUS'AB 
 
 
 
5️⃣&6️⃣
 
Dafe kansa yayi Dan   matukar azaba daya keji a marar sa ,jiyayi  maƙoƙoron sa yabushe kaman betaba shan ruwaba arayuwarsa,
 yana dafe da  cikin sa yayi hanyar main falo .
 
 
 
a bangaren nabeela kuwa tashi daniyyar shan ruwa tana bude frig taga sunyi kankara ,dan karamin tsaki tayi saboda tamanta bata kashe suket din ba , dan karamin tsaki tayi tinawa dase tafita main falo ta samo ruwa, tashi tayi daga ita serigar bacci tayi hamyar falo tana fitowa kunnenta yafara jiyo mata  motsin  mutum a kitchen.
 
 
 
 a bangaren Fahat kuwa a dafe -dafe yafito ya bude frig yasha ruwa,begama sauke robar ruwan ba  wani sabon ciwo yataso mai , Wani tinani ne tafado masa yaje ya hada ko tea ne watakil yajisauki, aikuwa yana shiga kitchen ya bude frej  ,aikuwa Cikin sa'a yasamu lemon tsami yadauka akunna gas yasaka ruwa da kayan tea ya matsa lemon tsami , yana dafe da cikin sa Yaji motsi abayansa ,akasalance Yajiyo yazuba  mata shanyayyun idanunsa wanda sukayi ja .
 
Nabeela kuwa mamakine yaci kata Ganin shi a kitchen awannan lokacin .
 
Fahad kuwa yatsala kare mata kallo yana kallon yadda rigar ta lafe ajikinsa ,kallonsa ya kai kan brest nata yanda nipple din suke round sunfito,ga gashin kanta wanda yake har kafadunta yasha gyara ,alama yamata da hannu tazo .
 
Nabeela bata kawo Komi aranta ba  ta nufi inda yake ,tana zuwa tafara aikin hadamasa tea ,mannuwa yayi da fridge yana kallon Surar jikinta ,ahankali ya daga hannu yashafi ƙugunta tabaya ,nabeela kam mutuwar tsaye tayi saboda jin hannayen sa A kunkuminta ,batayi auneba kawai taji saukar numfashin sa akan wuyanta ,abangaren Fahad kam tuni yafara fita daga duniyar da yake yana shunshunan kamshin ta ,hannun sane yafara yawo adukkan sassan jikinta ,nabeela kuwa gaba daya ta rikice Saboda jin sabon lamari ,hannun sa Yasa yakama brest nata afigice tajuwo ta hankadeshi daga jikin ta ,tanufi hanyar kitchen aguje .
 
Abangaren fahad kuwa ciwone ya sake turnike sa 
 ciwon yaci karfin sa ya durku sa yana nishi .
 
aguje tajuyo  kitchen din tana kai duban ta gareshi aikuwa kafunta ISO yafara tila a mai, a guje taka riso tana taroshi  ta ce 
 
"Ya Fahad  !wayyo aAllah dan allah katashi ya Fahad "
 
a galabaice ya ce
 
 "Ki kiramin hajja wyyo help"
 
 aguje tayi ɗakin hajja
tana zuwa tahau bubbugawa   da karfinta .
 
Kaman amafarki hajja taji ana bubbugawa ,agigice hajja ta farka tana ƙara baza kunne ,hakan yayi dede da lokacin da nabeela ta kara bugawa ,hakanne yatayar da kareem   suka fito  atare ,
 
 
 Kuka kawai Nabeela take tana nuna musu kitchen a rude sukayi hanyar kitchen Suna shiga suka hangoshi  A  agalabaice ,atare sukayi kansa Kareem ne y ataro sa yana mai sannu hajja ta ce
 
"Nabeela dauko mun wayata nakira hisham "
 
 
 aguje tadauko wayar hajja ta dannan kira tamikawa Hajja 
 
Hishama yayi mamakin ganin kiran hajiyar Fahad awannan lokacin ,yadaga yana fargava ya ce 
 
"Assalamu alai......."
 
Maganar ne ta Makake saboda kukan hajja daya ji 
 
Hajjane ta ce 
 
"Hisham abokinka ba lafiya ya suma "
 
Hishama yace 
 
"Ok akawosa asibiti zansa ashirya komi "
  haka suka nufi asibiti aka bar nabeela agida .
 
suna zuwa suka karbeshi don bashi temakon gaggawa a emergency likitoci sunyi iyakokarin su ,sannan  sukamai alluran bacci.
 
 
 hashim ne ya fito yana sharce gumi hajja ne ta tashi ta ce
 
"  meyakedamun Fahad"
 
 kwantarmata DA hankali yafara sannan  Ya ce
 
"Hajja ki kwantar da hankalinki  yasamu bacci "
 
 hankalin hajja ya dan kwanta amma tanasonjin meyake damunsa
 
 
Washegari 
 
 
Da safe nabeela tayi break fast tanufi asibitin har alokacin befarka tana shiga tayi sallama  tasamu hajja na inda tayi sallah ta ce
 
 "Inakwana hajja"
 
 gyaran murya tayi tanu na mata wurin zama, zama tayi tana kallon sa  tana tina abunda yafaru tsakaninsu jiya ,kallonsa take dare daya am ma yafada kaman bashiba .
 
Hajja ne ta tashi ,tasa kece wa 
 
 
”ina kwana hajja" ta ce
 
" lafiya yakika kwana" ta ce
 
" lfy yamaijiki" ta ce
 
 "gashinan de dasauki tunjiya Bacci yake"
 
 nabeela  tace 
 
"barina samiki abinci" hajja ta ce 
 
 
"ah ah sezuwa anjima"
 
 suna cikin haka se sukaji ya fara salati, juyowa Sukayi atare suna mai sannu ,hajja ne tatemakamai yatashi, kallo daya ya mata yakauda kansa yana jin haushinta donshi cewa yake komai itane sila , tashi  yayi yanufi toilet yayI brush yayi alwala yaga Batar da farilla ya dawo.
 
 hajjane tahadamai tea maikauri ya karba yana sha kenan Hashim yashigo shida wani doctor hajja DA nabeela fita sukayi ,  guri suka samu suka zauna.
 
 kallon fahad likitan Yayi ya ce 
 
 
"haba  Dr dagirman ka, da iliminka ,DA arzikinka ,baka dawani tawaya tarayuwa, amma kakasa dauke wa kanka damuwa to yanzu kakai matakin karshe DA idan ba kazubda sperm dinanan ba  sede amaka aiki"
 
 
 tsaki Hashim yaja yace
 
 
 "ai doctor kaikake wahalar da kankama kake mai bayani nide nalashi takwabi sena fadawa Hajja abun da keda munka"
 
 
 harara fahad yawa tsamai yace
 
 
" banza tome ruwan ka naga samrah ne kuma saura yan watanni tagama karatun ta"
 
 
 yace 
 
 
"wannan Kai tashafa wlh maganar nan kaman akunnen hajja barina gaya maka "
 
 
yajakofa yafita shida doctor.
 
 
 dafe kansa Fahad yayi tinano yadda sukayida hisham a lokacin da yakarbi drug na karshe donyafada masa cewa daga wannan Drug din sede aiki.
 
Hisham yana fita hajja ta tareshi ta ce 
 
"mesa kake mun hakane hisham"
 
 yace 
 
"kwantar da hankalinki hajj a  muje office inmiki bayani"
 
 suna shiga yaba ta guri ta zauna yafara mata bayani yace  
 
 
"agaskiya hajja abu dayane yake damun Fahad shine a masa aure." Yafada yana kara jin nauyin maganar, dafe kai hajja tayi tace
 
" nashiga uku ashe duk binyaron nan da nake yafito DA mata yana cemun bayanzu ba asshe Shima abun yana damun sa, aa laikam a watanan nan zaiyi aure be i saba wlh chab aisena kira alh maza maza yadawo asany azaayi "
 
 
tafita tana komawa dakin tace "
 
 
 
"seka tashi mutafi ai tunda ba katifar ne zatabaka lafiya ba "
 
agaggau ce aka sallamesu dawasu yan magunguna Hajiya tana komawa takira alh tamai bayani yace a satin nan yana hanya dama zaidawo .
 
 
hajiya tazau narda Fahad tamai fada meratsa jiki gameda wasa da lafiyar sa harna tsawon shekaru, yabata hakuri Sosa I sannan tahakura tareda mata alkawarin yin azumi yau yayi gobe bazeyiba.
 
Yana fitowa ya cikaro da nabeela  ta tsugunna ta ce 
 
"Yaya ya jikin "
 
Wucewa yayi kaman baijitaba ,zekuma wata zuciya ta ce mai kabata amsa man
 
Juyowa yayi ya ce 
 
 
ke Waton don kinga abunda ya shiga tsakanin mu Shine kika fara renaniko ,to bari ingaya miki ranar ma Don bana hayyaci nane da ba abunda zesa natabaki non sence mittttswww"
 
Yajuya naeela kam kasaƙe tayi tana kallonsa ,da mamakin karfin hali irin nasa 
 
Ta ce 
 
"Dan Iskan   kasaba taba mata shine nima kazo katabani to wlh kwalelenka "
 
Karaf akunnen Fahad juyowa yayi ya kalleta ya ce 
 
"Ke waye dan iska ,aikuwa zakiga aikin iskanci "
 
Tanajin yafadi haka ta arta aguje 
 
Beyi kasa agwuiwaba ya rufa mata baya 
 
Down stair suka sauka rana binta aikuwa cikin rashin sa'a Ta sa kafarta se jikake suuuuuuuuu jitayi tafado jikin mutum memakon tajita a ƙasa  ,ƙara lafewa tayi a jikinsa na shaƙan daddaɗan kamshin turarensa ,tsaki yaje ya ce 
 
"To dama ansaba bin maza ana shiga ƙirjinsu to wannan bana ƴan iskan nakibane dagani"
 
Kanta ta daga tana turo baki tana kukuni 
 Tace 
 
"Bakai katareniba dannan fada jikinka "
 
 
Ya ce 
 
"Mekikace "
 
Yakai hannu ze chafkota ta zille tayi kitchen 
 
Washe  gari  
 
 
Alh matawalle yakira hajja yagaya mata yana hanya ,iyalen gidan sunyi murna da jin dawowan farincikinsu
hajja dakanta itada naveela suka shiga Kitchen dakanta sukahada girke girken gargajiya sun hada masa Tuwon shinkafa me kyau fara tas an masa tuwo da ita ,yasha miyan agushi wanda aka kayatata da kifi da dasaura kayan hadi ,sannan suka mishi haddan kunun ayya da kunun shinkafa me gardin gaske ,
 
 hatta hajiya maryam tazota DA iyalenta dan tarar yayan nata tilo.
 
 abangaren alh matawalle shima yanafarinciki
 kasancewar yayi kewar iyalinsa musamman uwar yayansa hajiya Zulaihat macece maigyaran jiki haryau taki ta yadda  tagirma kullum cewa take itayarinyace agurin alh
 
Alh matawalle jirgim n karfe biyu yabiyo ya iso garin kaduna ,dukkan iyalensa suna tare awannan filin jirgin hajja itace tafara kallon fitowar sa yana fitowa aguje bataji kunyar yayaba balle surku wato hajiya maryam.
 
 
kowa agurin
a bun ya.burgeshi Yana .iso yafara gaisawa DA ƳaƳan nasa hand to hand har kanwar sa daya ranta .
 
ha suka dunguma amotoci sukayi gida yana zuwa part nashi ya wuce  hajja tabi bayansa ta hadamai ruwan wanka ,yana gamawa ya sauko  main falo yatarar dasu a nata hira direct dinning suka
 
  hajja  ta ce
 
" nabeela  Kiyi serving dinmu "
 
Tashi tayi tafara serving din kowa tana mikamai gabansa ,tamikawa abba nasa yasa mata albarka ,tabawa hajiya maryam da murmushi a fuskarta ,tabawa yaya kereem yace 
 
"wow sis thanks "
Tabe baki Fahad yayi dan ganin murmushin da rayi da alama taji dadin abunda yace.
 
tayi serving nasu tayi serving din kowa taiso kan fahad Ganin murmushin be bar kan fuskanta bane ya daga kafarsa ya datsa mata takalminsa akan ƙafarya  yataka zara zaran yatsun kafarta ,kara tasake na a zaba kowa yajuyo yakalle ta shikuma kaman bashiba, tambayan ta hajja tayi ta ce 
 
"lafiya kuwa nabeela "
Ta ce 
" bugewa nayi hajja "
 
ta.ce 
 
"sannu kitafi a hankali"
 
 dauko abincin tayi zatayi serving nashi
 
" hannu  yadaga mata alamun baya bukatan "
 
 
"kwafa tayi ta ajiye "
 
Alh matwalle ne ya ce 
 
"waikai Fahad baza kayi hankaliba har yanzu babu jituwa tsaka kaninka DA nabeela "
 
Fahad ne ya ce 
 
"Abba to menayi kawai danna ce bana so tamin aiki "
Abba ya ce 
 
"Kacigaba karka fasa insha allahu zanyi maganinka ,sekazo kana nadamar hakan
zanyi maganin abun"
 
Tare da yin dariya irin tasu ta manya 
 
Tofa  Fahad kayi addua allah yasa ba abunda nake tinanibane ga 
 
Taku harkullum 
MOMMYN MUS'AB
 
07041105956
 
Share 
Comment✅