COW TAIL SOUP:Miyar Kece Raini A Tsakanin Mata

COW TAIL SOUP:Miyar Kece Raini A Tsakanin Mata

BASAKKWACE'Z KITCHEN

      COW TAIL SOUP


INGREDIENT
Jelar shanu,
attarugu,
tattashe,
albasa kadan,
citta,
ruwa,
mai kadan,
Maggie,
curry,
gishiri
sai spice and seasoning da kikeso


METHOD
Aunty na ki gyara jela ki wanke kisamu tukunya ki zuba, kisa ruwa, Maggie, curry, gishiri, spice, seasoning da kikeso, citta, albasa, tattashe, mai kadan Ki rufe kibari ya nuna, idan ruwan ya shanye saiki kara wani harsai ta nuna in su Maggie da bukatar karawa saiki kara.COUS COUS
Ki daura ruwa daidai yawan abincin da kikeso, kisa gishiri kadan da mai ki rufe ya tafasa saki zuba cous cous. Ki rage wuta kibarta a low temperature ya nuna. Sai kiyi serving tareda Miyar jela.
Zaki iya ci da kafan shanu


MRS BASAKKWACE