CHICKEN SANDWICH:Girkin Kaza Mai Matukar Dadin Gaske

CHICKEN SANDWICH:Girkin Kaza Mai Matukar Dadin Gaske
Girkin Kaza don iyali
 
 
 
CHICKEN SANDWICH:Hadin Kaza Mai Matukar Dadin Gaske
 
 
 
INGREDIENTS
slice bread,
kaza
albasa
attarugu
tafarnuwa(optional)
curry
salad
gishiri
maggi.
 
 
 
METHOD
Aunty na  ki dafa kazarki da kayan ɗamshi sai ki cire fatar jikin da ƙashi, sai ki yanka siri siri,
sai ki yanka albasa circle,ki daka attarugunki da tafarnuwa kaɗan, sai ki ɗan ɗiga mai a kasko ki zuba albasan a kai kina juyawa har tayi laushi, amma kada ya soyu yayi baki, sai ki zuba attarugu da tafarnuwa, ki ci gaba
da soyawa,
 sai ki kawo yankakken naman kazar ki zuba a kai ki sa maggi da curry yanda tst in ya miki, su soyu kamar na 5-6minute, sai ki sauke, sannan ki zuba salad cream da waken gwangwani idan kina so ki cakuɗa,ki dinga zubawa a cikin bread yanka daya kina rufewa da wani yanka dayan sai ki
gasa shi. Yar uwa zaki iya tashi da safe kiyi wa mai gida ko saurayin ki
 
 
MRSBASAKKWACE