Spread the love

Al’ummar jihar Sakkwato da suke fama da matsalolin masu tayar da kayar bai sun sanya buri kan sabon hafsan sojojin kasa Mejo Janar Faruku Yahaya.

Faruku dan asalin garin sifawa ne a karamar hukumar Bodingga a jihar Sakkwato.

Ya yi furamaren JNI sannan ya tafi Sikandaren karatun larabci da addinin musulunci ta Shaikh Abubakar Gummi  daga nan ya shiga jami’a  kafin ya shiga aikin soja.

Al’ummar Sifawa sun bayyana Faruku mutm ne mai natsuwa da son gaskiya suna ganin da ikon Allah zai shawo kan matsalar tsaron da ke addabar mutane.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *