Spread the love
Allah ya yi wa Mahaifiyar Sarkin Kano Rasuwa
Allah yayiwa Hajiya Maryam Ado Bayero (Mai Babban Ɗaki) Rasuwa.
Mai Babban ɗaki ita ce mahaifiyar mai Martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero da Mai Martaba Sarkin Bichi Alhaji Nasir Ado Bayero.
An ba da sanarwar rasuwarta a yau da safe kafin bayyana in da za a yi mata janaza da lokaci.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *