Spread the love
Gwamnan Sakkwato Rt. Aminu Waziri Tambuwal da Sarkin Musulmi Muhammad Saad Abubakar da Sarkin Gwandu da Argungu sun halarci Janazar Margayi Ciroman Sakkwato Alhaji Buhari Abubakar wanda ya rasu jiya Alhamis bayan fama da rashin lafiya.
Margayin yaya ne ga Sarkin Musulmi kuma yana cikin makusanta a cikin danginsu.
Limamin Masallacin Sarkin Musulmi Bello Malami Akwara ne ya jagoranci sallar janaizar wadda aka gudanar bayan Kammala sallar jumua.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *