Spread the love
Taƙaddamar Tambuwal da Kwankwaso: PDP ta kafa kwamitin riƙon ƙwarya a Arewa maso yamma
Jam’iyar PDP a matakin ƙasa ta kafa kwamitin riƙon ƙwarya a Arewa maso yamma domin tafiyar da harkokin jam’iyar a yankin.
Shugabannin sun haɗa da:
1. Dr. Aminu Abdullahi – Ciyaman
2. Alhaji Sani Baba  – Mamba
3. Hon. Ali Madaki – Mamba
4. Hon. Ibrahim Lawal Dankaba – Mamba
5. Hon. Umaru Maye – Mamba
6. Alhaji Akibu Dalhatu – Mamba
7.       A’isha Ibrahim Madina –        Mamba/shugabar mata
8.       Hamza Yunusa  –  Mamba/shugaban matasa
9. Alhaji Baba Kasim Ibrahim – Sakatare.
Shugaban na riƙon ƙwarya za su sauka bayan kwana 40 kamar yadda dokar jam’iya ta tanadar.
Shugabannin sun yi kira ga mambobin su rika biyayya ga dokar jam’iya.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *