Spread the love

Buhari zai bar Nijeriya zuwa Ingila domin duba lafiyarsa

Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari zai tafi ƙasar Ingila domin a duba lafiyarsa a ranar Talata.

Mai magana da yawun shugaban ƙasa Femi Adesina ne ya sanar da hakan a ranar Litinin da dare.

Buhari yakan tafi wurin duba lafiyarsa kamar yadda mai magana da yawunsa ya sanar.

Kafin ya yi tafiyar a gobe zai gana da manyan hafsoshin tsarin ƙasa da safe sai ya nisa zuwa filin jirgin saman Nnamdi Azikiwe zai yi sati biyu a wurin duba lafiyar.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *