Spread the love
Ƙwararren ɗan jarida Saɗiƙ Daba ya rasu
Ya rasu ne  da marecem yau bayan doguwar jinya da ya yi kan ciwon daji da ya addabe shi.
Wani babban jami’i agidan TV na ƙasa NTA ya tabbatar da mutuwar ƙwararren ɗan jaridar.
Da fatan Allah ya gafarta masa ya sa ya huta.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *