Spread the love

 

Gwamnan Borno  Babagana Umara Zulum ya zagaya gidajen Mai a cikin garin Maiduguri don bincikear dalilin da yasa ake fuskantar ƙarancin man fetur.

Wannan zagayar ta sa ta faranta ran mutanen jihar domin suna zargin wasu gidajen man sun rufe ne da gangan domin su wahalar da mutanen jihar musamman talakawa.

Jihohin arewa sun faɗa cikin matsalar ƙarancin mai a kwanan nan, abin da ake dangantawa da ƙarin kuɗin da ake hadashe zai tabbata a satin nan.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *