Spread the love

Dalibai mata 317 da aka sace a Sikandaren mata dake jihar Zamfara an sake su sun shaki iskan ‘yanci.

Manema labarai sun tabbatar da hakan yaran suna fadar Sarkin Anka za a dauke su zuwa birnin Gusau babban birnin jihar Zamfara.

Sarakunan sun kai ziyara jaje ga Gwamna don nuna masa suna tare da shi kan halin da ake ciki jihar kuma sun yaba da kokarinsa kafin a samu wannan bayani na kubutar yaran.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *