Spread the love

Haɗakar ƙungiyoyin sa kai 43 sun nemi shugaban ƙasa Muhammadu Buhari da ya aje muƙaminsa matuƙar bai iya magance matsalar tsaro da ake fama da ita a ƙasa.

Sun yi magana a wurin taron manema labarai da suka kira a Abuja sun nemi Buhari ya samar da mafita ta siyasa da hankali da za ta magance matsalar tsaron da ake fama da shi.

Sun nemi ya kawar da rashin haɗin kai da sanin girman mulki, akwai buƙatar samar da ƙwararri a aiyukkan ƙasa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *