Spread the love

Majalisar gudanarwar jam’iyar PDP ƙasa ta sanya 6 ga watan Maris a matsayin ranar da za ta yi zaɓen shugabanninta a dukan yankunan Nijeriya guda shida.

A bayanin da mai nagana da yawun jam’iyar Kola Ologbodiyan  ya fitar ya ce dukan masu neman muƙami a yankunan ana sa ran su miƙa takardun neman tsayawarsu a ranar 25 ga Fabarairun 2021.

A bayanin ya nuna har masu son a ba su muƙamin ex-officio a ranar za su ba da fom nasu.

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *