Spread the love

Nijeriya ta fita daga cikin matsin tattalin arziki lamarin ya bunƙasa da kashi 0.11 a kwatar ƙarshe ta shekarar data gabata.

Wannan shi ne kan gaba da ke nuna kwatar farko tattalin arzikin yana bunƙasa.

Rahoton da hukunar ƙididdiga(NBS) ta  bayar tattalin arzikin ya ɗago fiye da sauran lokutta da kaso 2.44.

Wannan abin farinciki ne da fatar talaka ya samu canjin lamurran yau da kullum da ragewar tsadar kayan masarufi.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *