Spread the love

Gwamnatin Nijeriya ta aiko mopol 302 da sauran maáikata na musamman domin yaki da ‘yan ta’adda.

A lokacin da yake kaddamar da su gwaman jihar Kaduna Nasir El-Rufa’i ya ce jihar na fuskantar aiyukkan ta’addanci irin satar shanu da garkuwa da mutane da kai hare hare.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *