‘Yan adawa a jihar Jigawa ba su adawar jahilci suna yinta da mutunci da sanin yakamata suna son a samu cigaba.

Gwamnan jihar Muhamnad Badaru Abubakar ne ya faɗi haka a birnin Jigawa lokacin ƙaddamar da wasu aiyukka ya ce wannan ita ce adawa ta mitunci duk shugaban da yake son wani shugaba ya faɗi tau shi ba shugaba ba ne.

Ya ce adawa da sanin yakamata da son shugaba ya yi nasara shi ne abu mai kyau haka ‘yan adawarmu suke.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *