Spread the love

Wasu ‘yan bindiga sun halaka wani mutum magidanci Ken Ekwesianya da matarsa da ‘yarsa a garin Azia cikin karamar hukumar Ihiala a jihar Anambara.

Bayanan da aka samu sun ce an halaka mutanen ne a ranar Alhamis 7:00 na yamma a cikin coci

Ba wani cikkakken bayani kan lamarin

Kakakin rundunr ‘yan sandan jihar Haruna Muhammad ya tabbatar da faruwar lamarin sai da har yanzu ba su kammala bincike kan lamarin ba.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *