Spread the love

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya nada sabon Odita Janar a gwamnatin tarayya Mista Aghughu Arhotomhenia.

Nadin ya zo ne a wata sanarwa da Sanata Babajide Omoworare mataimaki na musamman ga shugaban kasa ya sanyawa hannu.

Sabon Odita ya zama kukaddashin Odita tun watan Okotoban bara 2020 kafin yanzu a tabbatar da shi.

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *