Home Rahoto An jawo hankalin Tambuwal kan aiyukkan da yake yi a Sakkwato

An jawo hankalin Tambuwal kan aiyukkan da yake yi a Sakkwato

Tsohon shugaban ƙaramar hukumar Sakkwato ta Arewa kuma jigo a jam’iyar adawa ta APC a jihar Honarabul Abdullahi Hassan ya jawo hankalin gwamnan Sakkwato Alhaji Aminu Waziri Tambuwal kan aikin da yake gudanarwa a jihar Sakkwato ganin yadda suke tafiyar hawainiya kamar dai an tsara aiyukkan ba a son a kammala su da wuri duk da akwai waɗanda ake buƙatar  kammalawa da sauri kan buƙatar da mutane suke da ita, misali titin Waziri Abbas dake Unguwar Rogo mutanen wurin na cikin damuwar ƙura ta takuara masu.

Abdullahi Hassan a turakarsa ta facebook ya ce na ji dadin manyan aiyukkan da gwamna Tambuwal ya bayar amma ban jin dadin yanda suke tafiyar hawainiya, kamar ba za a yi ba.

Ya furta hakan ne a turakarsa ta Facebook domin ya tunatar da gwamna aikin bai tafiya kamar yadda mutanen jiha ke buƙata akwai matuƙar buƙatar ya zaburar da masu aikin da ya bayar domin a kammala cikin lokacin da ya sharɗanta.

Managarciya ta fahimci mutanen Unguwar Rogo, Minanata da Gagi da Nakasari na buƙatar a canja salon yanda ake tafiyar da aikin hanyar da ake yi, ganin yanda kasuwanci ya kassara a wurin bayan wahalar ƙura da takura da suke ciki, su ma suna kira da Tambuwal ya ƙara taimakawa a kammala hanyar nan cikin lokaci duk da sun godewa ƙoƙarinsa na faɗaɗa hanyar.

Managarciya na ba da shawara ga gwamnatin Sakkwato ta sauya salon shimfida hanyoyi da take yi, ta dawo da salo irin na tsohon Gwamna Attahiru Bafarawa duk hanyar da za a shimfida sai an zuba farar kankara kafin zuba kwalta mai taushi waton donlop, hakan na ƙarawa titi ƙarko da daɗewa ba zai yi rame da sauri a ƙanƙanen lokaci ba.

RELATED ARTICLES

Har yanzu ba labarin mutane 12 da ‘yan bindiga suka sace a Zariya

  . A safiyar Lahadi data gabata  ne aka tashi da wani al'amari maras daɗi a garin Zaria, inda a daren Assabar  'yan bindiga suka shiga...

Mujallar Managarciya na samun ɗaukaka

Mujallar Managarciya da ake bugawa da wallafawa a jihar Sakkwato tana samun tagomashi da ɗaukaka a cikin lamurranta. Mujallar tana fitowa akan takarda bayan wallafa...

Hajjin Bana: Mazauna Saudiya ne kadai aka aminta su gudanar da aikin Hajjin wannan shekara

Gwamantin Saudi Arebiya ta ce jimlar mutum dubu 60 mazauna kasar Saudiya ne kadai za su gudanar da aikin Hajjin wannan shekara ta 2021...

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Har yanzu ba labarin mutane 12 da ‘yan bindiga suka sace a Zariya

  . A safiyar Lahadi data gabata  ne aka tashi da wani al'amari maras daɗi a garin Zaria, inda a daren Assabar  'yan bindiga suka shiga...

Mujallar Managarciya na samun ɗaukaka

Mujallar Managarciya da ake bugawa da wallafawa a jihar Sakkwato tana samun tagomashi da ɗaukaka a cikin lamurranta. Mujallar tana fitowa akan takarda bayan wallafa...

Hajjin Bana: Mazauna Saudiya ne kadai aka aminta su gudanar da aikin Hajjin wannan shekara

Gwamantin Saudi Arebiya ta ce jimlar mutum dubu 60 mazauna kasar Saudiya ne kadai za su gudanar da aikin Hajjin wannan shekara ta 2021...

Rigima ta barke a taron APC na jihar Kano

Rigima ta barke a taron APC na jihar Kano a ranar Assabar. Taron gangamin da aka shirya domin karbar dan takarar gwamnan jihar Kano a...

Recent Comments

ActionScheduler on wc_admin_unsnooze_admin_notes