Spread the love

Kungiyar kwallon kafa West Brom ta nuna sha’awarta ga dan kwallon Nijeriya mai buga gaba Ahmed Musa.

A bayanan da ake samu dan kwallon kafar zai sanya hannun kwantaragi da kungiyar kwallon a wannan kakar wasa.

An shirya yi masa gwajin lafiya da takardun shiga kasar Ingila ga hukumomin da suka dace.

Ana saran ganin Musa cikin rigar Albinon kafin a rufe cinikin ‘yan wasa a bana.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *