Spread the love

Bashin da ake biyar Nijeriya zai iya zama sama da Tiriliyan 6 zuwa ƙarshen zangon farko na wannan shekara biyo bayan ƙudirin gwamnatin tarayya na mayar da Tiriliyan 1.91 a cikin bashi bankin kasa waton CBN.

A shekarar da ta gabata gwamnati ta karɓo biliyan 2.86 ta hanyar ‘ways and means’ a bankin CBN a giɓin kasafin kuɗi a shekarar 2020.

Ga bashin Tiriliyan 9.04 a 2019. Yawan bashin zai yi tashi sosai a wannan shekara ana tsammanin giɓin ya kai Tiriliyan 5.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *