Spread the love
Gwamnatin Kebbi ta ba da tallafin miliyan 30 ga ‘yan kasuwar da suka gobara a Sakkwato
Gwamnan Kebbi Sanata Abubakar Atiku Bagudu ya ba da tallafin naira miliyan 30 ga ‘yan kasuwar da suka samu hasarar gobara a babbar Kasuwar Sakkwato.
Gwamnan shi ne na farko daga cikin mayan kasar Nijeriya da suka jajantawa mutanen  da al’umma baki daya.
Ya ce ya zo ne domin ya jajantawa gwamnati da mutanen Sakkwato.
Tambuwal ya gode wa takwaransa gwamnan Kebbi a ziyarar da ya kawo hakan zai kara rike dangantakar da ke tsakaninsu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *