Spread the love

Buhari ya aminta da tura jakadun Nijeriya kasashen da za su yi aiki

Shugaban kasa Muhamnadu Buhari ya aminta da tura jekadun Nijeriya 95 kasashen da za su yi aiki.

Bayanin amincewar ya fito daga hannun babban sakatare a ma’aikatar kasashen waje Ambasada Gabriel Aduda.

Ya ce za a sanar da ranar da za a horas da su kafin su wuce kasashen da aka tura su daban daban.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *