Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya gana da gwamnan Yobe kana shugaban riƙo na jam’iyar APC Mai Mala Buni da gwamnan Kogi Yahaya Bello a fadar shugaban ƙasa dake Abuja.
Ganawar an yi ta cikin sirri ba tare da sanar da abubuwan da aka tattauna ba.
Ana sa ran ganawar nada nasaba da harkokin jam’iyar APC, musamman yanda ake tunkarar bayar da katin zama dan jam’iya da a za fara a wannan watan na junairu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *