Spread the love

Hauwa’u Salisu (Haupha)

Asirin wani almajiri ya tonu a garin Dutsanma jahar Katsina.

A yau ne uku ga watan Janairu dubun wani almajiri ta cika a hannun Iyayen gidansa.

Almajirin ya kasance ɗan kimanin shekaru goma sha huɗu yana aiki a gidan wata malamar makarantar primary mai suna Malama Hajara , tana da yarinya guda mai suna Zaliha sai ta goye wadda mafi yawan lokuta takan ba almajirinta mai suna Bello rainon yarinyar.

(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Kwatsam ! Sai aka ga cikin yarinya yana kumburi cikin kwanaki biyu cikin yarinya ya haye yayi sasur.

Mahaifiyar yarinyar ta ce, lokacin da na kula da cikin yarinyata yana kumburi sai na dinga bata magunguna amma dai cikin ya ƙi ya saɓe don haka sai na ɗauki yarinya na nufi asibiti da ita.

Ta cigaba da cewa, ko da na kaita likita ya duba ta ya sake dubata sai ya yi jim yana sake kallon cikin yarinyar zuwa can ya yace mani.

(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Sparm ne kwance a cikin cikin yarinyarku Madam wanda ban san yadda akai hakan ta faru ba.

Sosai na razana amma tunda ga abin da yace sai na amince ya rubuta wani magani yace bayan kwana uku in komo da ita.

To bayan na dawo gida sai ga almajirina Bello na ba shi yarinya ba tare da na gaya ma shi bata lafiya ba na fita neman maganin da likita ya rubuta mani.

Sai dai ban yi nisa ba sai na gamu da maigidana ya amshi takardar ni kuma na koma gida.

(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Ta fashe da kuka ta ce, ina shiga na iske Almajirina Bello ya sakama Yarinyata azzakarinshi a bakinta tana ta tsotsa shi kuma sai kyarma yake.

Ta ce ban san lokacin da na rarumi kujerar zaman tsakar gida na maka ma shi ba na fara ihu har mutane suka shigo gidan.

Yanzu haka dai an miƙa Bello ga yan sanda domin cigaba da bincike da hukunta shi.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *