Spread the love

Jaruma a masana’antar shirya finafinnai ta Kannywod Hafsa Idris an shedeta da iya kwalliya a masana’antar.

Hafsa a kulum ta fito waje za ka tarar tana cikin kwalliya gwanar ban shawa da burgewa wadda ba wata mace da ba ta muradin fita.

Managarciya na kallonta a matsayin ɗawisu uwar kwalliya domin kusan ba wata rana da ba ka ganinta cikin kwalliya ta ke ce reni da ban ƙayi.

Hafsa tana son kwalliya tana kuma yinta son ranta fata dai zuciyarta ta zama mai kwalliya a wurin kiyaye mutuncinta dana ‘ya’yanta.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *