Home Sabbin Labarai APC da PDP sun zargi juna kan magudin zabe a Zamfara

APC da PDP sun zargi juna kan magudin zabe a Zamfara

Daga Aminu Abdullahi Gusau.

Bayan kammala zaben cike gurbi na dan majalisar jiha da aka gudanar a karamar hukumar mulkin Bakura dake jihar Zamfara, inda aka tabbatar da cewa zaben bai kammala ba, manyan jam’iyyu guda biya APC da PDP sun fara zargin juna da satar Akwatin zaben.

Sanata Hassan Dan’iyya mai wakiltar Zamfara ta yamma a zauren majalisar dokoki, wanda kuma shi ne shugaban kwamitin zabe da jam’iyyar PDP Zamfara ta tura domin ya sa ido ga zaben na Bakura, ya bayyana cewa ‘ya’yan jam’iyyar APC sun yi amfani da karfin jami’an tsaro da kuma ‘yan bangar siyasa domin tarwatsa masu zabe.

Da yake yiwa manema labari bayani bisa ga matsayarsu, Sanata Hassan Dan’iya yace, shida kansa yaga wani dan bangar siyasa ta bangaren APC, mai suna Barde wanda ya tada hankali a rumfar zabe ta rini, yasa duk masu jefa kuri’a suka watse, daga baya sai rigima ta kacame saida ya kira yan sanda suka kama shi domin kariyar lafiyar jikin sa.

Daraktan zaben ya kara da cewa, ADC na tsohon gwamna Abdul Azeez Yari, da Aminu Sani Jaji, da Dan Auta, sun shiga rumfar zabe ta Yar Geda, tare da wasu kuri’u domin yin arin gizo.

“Na shaida cewa mutanen APC sun dau hayar sojoji daga Zuru sunka biyo ta Bukkuyum, sunka shiga mazabar Damri da Dakko suka kore mutanen da suka fito zaben.

” Kuma mu bamu gamsu da irin magan ganun da Baturen zaben Bakura Farfesa Ibrahim Magawata yayi ba, na cewa idan da an kammala zaben na wayan nan rumfuna goma sha hudu da jam’iyyar APC ta lashe.

“A don haka bamu yarda da irin wannan zancen nashi ba, domin ba kamar sa ya kamata yayi irin wayan nan kalamai ba.” inji shi.

A tabangaren jam’iyyar APC kuwa, tsohon gwamna zamfara Kuma jigo ga jam’iyar. Abdulazeez Yari Abubakar ya soki Sanata mai wakiltar Zamfara ta yamma Lawal Hassan Daniya, da Dan majalisar tarayya mai wakiltar kananan hukumomin Gusau da Tsafe, Kabiru Amadu Maipalace, da kuma Shugaban jam’iyyar PDP Alhaji Tukur Danfulani da taimaka wa yan bangar siyasa wajen kwace Akwatunan zabe a lokacin wannan zaben na Bakura.

Tshon gwamnan ya zargi kwamishinan kudi na jihar Zamfara Alhaji Rabiu Garba, da takwaransa na kananan hukomomi Alhaji Yahaya Chado, da kuma kwamishinan Ma’aikatar gona Dakta Yarkofoji da kwace akwatunan zabe a runfunan zabe a garin Bakura da kewaye inda ake gudanar da zaben.

Abdul’Azeez Yari, hakama ya koka kan yanda kwamandan ma’aikatar kiyaye zirga-zirga ta jiha, (ZAROTA), Alhaji Aliyu Alhazzai da kwace wasu a kwatunan zabe kuma ya kone su kurmus a gaban masu jifar kuri’a.

“Nayi mamakin yanda jami’an tsaro suka ba ‘yan PDP hadin kai inda suka barsu suna yin duk abinda suka ga dama, wajen yin magudin zabe, an barsu suna cin zarafin magoya bayan mu domin dalilin siyasa kawai.

“Ba gaskiya ba ne na cewa wai membobin mu sunyi aringizon kuri’a da kuma taimaka wa wajen kwace akwatunan zabe, in kuma akwai mai wata hujja kwararra dangane da wannan zargin to ya kawo muna.

“Na kara fada nace in akwai mai hujja kwararra wadda ta nuna cewa yaga wani dan jam’iyar APC ya sata ko ya kona Akwatin zabe to ya kawo, muna jiransa. kuma ni da kaina zan kama shi in hannunta shi ga hukuma.” inji Yari.

Yari ya kara da cewa APC bata da ra’ayin yin magudin zabe, saboda ita ce ke da rinjayen jama’a, fadin jihar Zamfara.

Daga karshe yace zasu gabatar da koken su ga uwar jam’iyyar APC dake Abuja game da irin cin zarafin da jam’iyya PDP tayi masu lokacin wannan zaben na Bakura, Yace sai hukumar zabe mai zaman kanta da kuma jami’an tsaro sun gyara halayen na ko inkula sannan inba hakaba zaiyi wahala APC ta kara shiga wannan zaben na gaba.

RELATED ARTICLES

Har yanzu ba labarin mutane 12 da ‘yan bindiga suka sace a Zariya

  . A safiyar Lahadi data gabata  ne aka tashi da wani al'amari maras daɗi a garin Zaria, inda a daren Assabar  'yan bindiga suka shiga...

Mujallar Managarciya na samun ɗaukaka

Mujallar Managarciya da ake bugawa da wallafawa a jihar Sakkwato tana samun tagomashi da ɗaukaka a cikin lamurranta. Mujallar tana fitowa akan takarda bayan wallafa...

Hajjin Bana: Mazauna Saudiya ne kadai aka aminta su gudanar da aikin Hajjin wannan shekara

Gwamantin Saudi Arebiya ta ce jimlar mutum dubu 60 mazauna kasar Saudiya ne kadai za su gudanar da aikin Hajjin wannan shekara ta 2021...

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Har yanzu ba labarin mutane 12 da ‘yan bindiga suka sace a Zariya

  . A safiyar Lahadi data gabata  ne aka tashi da wani al'amari maras daɗi a garin Zaria, inda a daren Assabar  'yan bindiga suka shiga...

Mujallar Managarciya na samun ɗaukaka

Mujallar Managarciya da ake bugawa da wallafawa a jihar Sakkwato tana samun tagomashi da ɗaukaka a cikin lamurranta. Mujallar tana fitowa akan takarda bayan wallafa...

Hajjin Bana: Mazauna Saudiya ne kadai aka aminta su gudanar da aikin Hajjin wannan shekara

Gwamantin Saudi Arebiya ta ce jimlar mutum dubu 60 mazauna kasar Saudiya ne kadai za su gudanar da aikin Hajjin wannan shekara ta 2021...

Rigima ta barke a taron APC na jihar Kano

Rigima ta barke a taron APC na jihar Kano a ranar Assabar. Taron gangamin da aka shirya domin karbar dan takarar gwamnan jihar Kano a...

Recent Comments

ActionScheduler on wc_admin_unsnooze_admin_notes