Spread the love

PDP ta bayyana karin a matsayin abin da bai dace ba kuma ba za a karbi hakan ba a halin matsi da talakawa suke ciki. 

 A jawabin Sakataren yada labarai Kola Ologbondiyan, ya ce karin zai kara matsin tattalin arziki da ake da shi a kasar. 

Jam’iyar ta ce irin wadannan kari zai kara sanya mutane cikin wahala. 

Ta ce gwamnatin APC ba ta da hujjar kara kudi zuwa 100 balle har akai 170.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *